Shin Da Gaske Didier Drogba Ya musulunta?
Alhamdulillahi: Shahararren Ɗan Wasan Ƙwallon Ƙafa Didier Drogba Ya Musulunta
Tsohon ɗan ƙwallon ƙasar Ivory coast da ƙungiyar ƙwallon ƙafan Chelsea Didier Drogba ya karɓi addinin Musulunci yau.
Allah ubangiji ya ƙara ɗaukaka Musulunci da Musulmai a ko ina a faɗin Duniya Albarkacin Shugaban Halitta Sallallahu Alaihi Wasallam
Wanda bayan dukkan jaridu da shafukna sada zumunta inda nan take ya wallafa sahihin wannan labari inda yake cewa.
“Wannan labari yana yawo amma ni ban chanza addini ba.
Na samu ziyarar yan uwana musulmai ne da suke cikin kauyen mu. Muna tare so sosai kuma ina sonku ina kaunar ku sosai tare da tarin albarka ga kowa“
This story is going viral ???? but I haven’t changed religion.
This was just me paying respect to my Muslim brothers i was visiting in my village. A moment of togetherness.
Much love and blessings to all ????????— Didier Drogba (@didierdrogba) November 7, 2022
Daman malam Dr Muhammad salah ya wallafa hotunan inda yake sambarka da labarin da ke yawo cewa tsohon dan wasa Didier Drogba ya musulunta amma daga karshe shehin malamin yace zasu binciki sahihancin labarin.