Kannywood

Babu wani gwamnan Apc da ke tausayin talaka – Naziru sarkin waka

Shahararren mawakin nan Naziru M Ahmad wanda aka fi sani da sarkin waka ya fito yayi bayyanin abinda yasa gwamnoninBabu wani gwamnan Apc da ke tausayin talaka - Naziru sarkin waka
apc sunka ca akan chanjin fasalin kudi.

Naziru Sarkin waka yace bakomai bane ya tsorata su illa cewa wai anyi domin su fadi zabe bayyan sun gama cewa ae ranar zabe kawai suke jira sai tunibu yaci zabe to tunda kake da yakini kuma kana da tabbacin ku keyin abu ba Allah ba Miyasa zaku tsorata.

A cikin zancen sarkin waka yace yana ganin babu wani gwamnan Apc mai tausawa talaka inda ya ya bada misali da jihar kaduna wane irin abu a ba’ayiwa talaka ba , an kashe shi a lokacin cutar korona ina ne ankafi matsi wa talaka fiye da jihar Kaduna.

Duk Miyasa basuje su gayawa shugaban kasa talaka na wani hali ba sai yanzu wannan abun sunyi ne domin manufar siyasar su amma babu tausayin talaka a cikin zukata su.

Ga hirar nan zaku iya saurare daga bakin sarkin waka da Dcl Hausa nayi fira da shi.

Mr HausaLoaded

Abubakar Rabiu Editor-in-cheif

Related Articles

One Comment

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button