Hausa Musics
MUSIC: Dauda kahutu Rarara – Fatima Mai zogale
The popular political singer know as Dauda Kahuta rarara A.k.A Rarara the president of musician is know release another brand song after Aisha last month, now is release fatima mai zogale
Mawakin siyasa Dauda kahutu Rarara yau kuma yazo da wani salon waka mai suna “Fatima Mai zogale”
Dauda Kahutu Rarara yanzu dai ya jiyo kan wakokin soyayya kuma mai amfani da sunayen mata.
Wannan sabuwa waka ce da rarara ya fitar mai suna fatima mai zogale
Kuyi amfani da alamar download mp3 da ke kasa domin saukar da wakar.