Jadawalin farashin Kayan abinci a wannan mako a wasu kasuwanin jihar Katsina


Farashin Masara ya fara yin sauƙi a wasu kasuwannin jihar Katsina
Farashin Masara ya fara yin sauƙi a wasu kasuwannin jihar Katsina
Kasuwar garin Ingawa,ga yadda farashin sa yake kamar haka;
1- Buhun Masara – 58,000 ja – 58,000
2- Buhun Gero – 49,000
3- Buhun Maiwa – 49,000
4- Buhun Shinkafa – 120,000 shenshera – 37,000
5- Buhun Gyadar kulli – 98,000 kwankwasa – 31,000
6- Buhun Kanwa – 14,000
7- Buhun Citta – 124,000
Kasuwar garin Mashi, ga yadda farashin sa yake kamar haka;
1- Buhun Masara – 56,000
2- Buhun Dawa – 55,000
3- Buhun Gero – 60,000
4- Buhun Gyada tsaba – 98,000 Mai bawo – 36,000
5- Buhun Waken suya – 100,000
6- Buhun Wake – 65,000
7- Buhun Tattasai kauda – 75,000 Danye – 15,000
8- Buhun sobo – 18,000 _ 30,000
9- Buhun Barkono – 55,000
10- Buhun Albasa 15,000
11- Buhun Lalle – 41,000
Kasuwar garin Ajiwa a Karamar Hukumar Batagarawa, ga yadda farashin sa yake kamar haka;
1- Buhun masara – 57,000 2- Buhun Gero – 55,000
3- Buhun Dawa – 55,000
4- Buhun Gyadar kulli tsaba – 120,000
5- Buhun Wake – 100,005
6- Buhun waken suya – 70,000
7- Buhun Alabo – 50,000
8- Buhun Kwaki ja – 34,000
9- Buhun Dankali – 25,000
10- Buhun Barkono babban buhu – 62,000
11- Buhun Albasa – 18,000
12- Buhun Tattasai – 45,000 solo – 13,500
Kasuwar garin Kankara, ga yadda farashin sa yake Kamar haka;
1- Buhun Masara – 50,000 _ 52,000
2- Buhun Gero – 50,000 51,000 Dauro – 50,000
3- Buhun Dawa – 46,000 _ 47,000
4- Buhun Shinkafa – 115,000 shenshera – 40,000 ta tuwo – 130,000
5- Buhun Gyada ‘yar niger – 100,005 ‘yar Adamawa – 135,000 ‘yar Zamfara – 130,000 Mai bawo – 27,000
6- Buhun Wake – 95,000 _ 100,000
7- Buhun Waken suya – 60,000 _ 62,000
8- Buhun Alkama – 70,000
9- Buhun Aya karama – 56,000 babba – 60,000
10- Buhun Barkono – 54,000
11- Buhun Tarugu – 45,000
12- Buhun Albasa – 17,000
Kasuwar garin Bakori,ga yadda farashin sa yake kamar haka;
1- Buhun masara – 52,000
2- Buhun Dawa – 49,000
3- Buhun Gero – 57,000 Dauro – 57,000
4- Buhun Gyada – 145,000 Mai bawo – 31,000
5- Buhun Shinkafa tsaba – 90,000 _ 100,000 shanshera – 33,000
6- Buhun Wake – 95,000
7- Buhun waken suya – 60,000
8- Buhun Tumatur kauda – 55,000 _ 60,000
9- Buhun Alabo – 40,000
10- Buhun Alkama – 65,000
11- Buhun Barkono – 44,000 _ 45,000
12- Buhun Dankali – 25,000
13- Buhun Albasa – 19,000 _ 20,000
14- Buhun Kubewa – 35,000
Kasuwar garin Funtua,ga yadda farashin sa yake kamar haka;
1- Buhun masara – 50,000 _ 52,000
2- Buhun Dawa – 47,000 _ 50,000
3- Buhun Gero – 58,000
4- Dauro – 59,000
5- Buhun wake – 85,000 _ 90,000
6- Buhun waken suya – 63,000 _ 64,000
7- Buhun Shinkafa tsaba – 100,000 samfarera – 47,000
8- Buhun Tattasai – 50,000 _ 55,000
9- Buhun Tarugu – 40,000 _ 50,000
10- Buhun Albasa – 22,000 _ 30,000
Daga Aysha Abubakar Danmusa.