Hausa Musics
DOWNLOAD VIDEO : Momee Gombe – Nayi Mafarki Ft Ali Nuhu
Sabuwa wakar Momee Gombe wanda tayi tare da fitaccen jarumi kuma mai bada umurni darakta kenan Ali Nuhu
Nayi Mafarki waka ce wanda ankayi kalamai na soyayya sosai a cikinta wanda kuma video ya samu aiki sosai.
Zaku ga yadda momee Gombe take rawa take rangada wanda kamar itace yar kwalisar 2023 ko miyasa ta kunu wuta haka oho.
Zaku iya kallon bidiyo tare da saukar da ita kai tsaye.
One Comment