Uncategorized

Hotuna !Shantalelliyar Budurwa Lauya Ta ce ta gaji da zama babu miji, tana bukatar wanda za su ci dukiyarta tare

Wata kyakkyawar lauya mai daukaka tayi wata wallafa a shafinta na kafar sada zumuntar zamani ta Twitter wacce ta janyo cece-kuce.
Budurwar mai suna Barrister Khadijah Umar, mai amfani da suna @Barrkhadijah, ta ce rayuwa babu miji bata da dadi, komai nasarar da mace ta samu a rayuwa.
Wannan wallafar ta ta ci karo da ta wasu mata wadanda suke nuna cewa macen da take samun fiye da N500,000 duk wata, bata bukatar namiji a rayuwarta.
 
 
Kyakkyawar lauyar ta nuna cewa kudi ba matsalarta bace, namiji ne kadai matsalarta. Kamar yadda ta wallafa, “Ina bukatar namijin da zamu dinga cin kudina tare da shi.


Kamar yadd Legit na ruwaito.Wannan wallafar ta janyo cece-kuce iri-iri inda wani abba_dra cewa yayi: “Eh! Kuma duk wani namiji mai hankali, dukiya, ilimi, nasara da daukaka, akwai wata mace wacce ta tsaya masa. Dole mutum ya dogara da wani.”
Mubaraksaba1 ya ce: “Haka rayuwa take ‘yar uwa, yau da gobe sai Allah. Allah ya taimakemu.”


Wata UmeorizuP ta ce: “Mu din dai muke korafin cewa bamu bukatar namiji, yanzu kuma mun samu daukaka muna bukatar namiji. Toh, ga dai mu nan.”

Mr HausaLoaded

Abubakar Rabiu Editor-in-cheif

Related Articles

11 Comments

  1. Nayi matukar garin Ciki wa Khadija da allah yabata damage yin wannant tunani na aure sabida gudun fadawa halaka,idan namiki to shikenan nikam kinyimin gaskiya nagode.

  2. Kiyi addu.a Allah yabaki miji Naga ri Mai addini Koda kuwa baida ko sisi in har zai kare Miki mutuncinki

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button