Hausa Musics
MUSIC : Auta Waziri -Musulmin Aljani
Advertisment
Auta Waziri mawaki ne da yayi sabuwa waka mai suna “musulmin Aljani”.
Auta waziri yayi wannan wakar ne ga jagora Abdul amart mai kwashewa wanda yanzu a gidan masana’atar Kannywood akwai Chakwakiya sosai a cikinta.
Wasu na ɓangaren rarara wasu kuma suna ɓangaren Abdul amart mai kwashewa.
Ga wakar nan sai ku saurara miyassa ya bata wannan suna.
Advertisment