Hausa Musics
		
	
	
MUSIC : Abdul D One – Dr Zee
Advertisment 
			

Ina Ma’abota sauraren wakokin Abdul d one ya sake fitar muku da sabuwa wakarsa mai suna ‘ Dr zee’.
Abdul d one yayi fice wajen wakoki soyayya da kuma na nishadi wanda ita wannan dr zee itama zakuji yadda ya waketa.
Wakar Dr zee waka ce da abdul d one yayi kokari wajen kalamai da baitoci da kafiya a cikinta.
Sai kuyi amfani da download mp3 wajen saukar da wakar.
 

.jpeg ) 
 

[email protected]
Ngomari
09034361454
A
Abdul d one wakar dr zee
09067946719
Hausa