Hausa Musics
[MUSIC] Auta Mg Boy – Ina Ji da ke
Advertisment
Auta mg boy yayi kokari sosai wajen rera wannan wakar mai suna ‘Inaji Da ke ‘tana daya daga cikin album dinsa mai taken Garinso.
Inaji Da ke ita wannan waka itama tafi fice a cikin wannan kudin album dinsa wanda zakuji kalamai na soyayya sosai a cikinta duba da yadda sunan kundin album din yake.
Sai kuyi amfani da alamar download mp3 da ke kasa domin saukar da wakar.
2 Comments