Kannywood

Ina tausayin tsala-tsalan yan matan da ke shiga Kannywood – Kyauta Dillaliya ta Dadin Kowa

Jarumar yar fim din nan Fati Nayo wadda anka fi sani da kyauta dillaliya ta dadin kowa a cikin wata hira da gidan rediyo Freedom Radio Kano inda take mata tambayoyi akan harka fim.

Fati nayo ko ince kyauta dillaliya tana mai cewa

‘har ga Allah ya tausayawa tsala tsala yan mata kamar su sunkayi kansu kuma su suka kai kansu in ƙare musu kallo ince zaku ƙare rayuwarku a banza a iska,domin ya kamata suje suyi aure”

Shin baki ganin zasu ce kyauta dillaliya bakin ciki kike musu?

“Sun dade basu fada ba, suyi ta jin haushi zan iya cemaka ran katakaf cikin yan matan kannywood zan iya cemaka ina da wata alaƙa, amma akwai mu’amala suna gayyana bikin suna in je.

Yanzu wace shawara zaki basu?

“Ni dai dan Allah kuje kuyi aure, tunda idan kun fito fim din nan ana cema yan iska , sai dai inda manya manya yan mata idan sunyi kuɗi, amma yan yara yaran nan basa ma son suyi aure sunfi yawa ce yawa ce , amma Allah ya kawo mana daurawa wanda na yaba masa sosai, domin na zagi mutane da sunka zazagesa sosai – inji kyauta dillaliya.

Mr HausaLoaded

Abubakar Rabiu Editor-in-cheif

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button