Kannywood

Ali Nuhu yayi Martanin akan kalaman wata Jaruma da ta zagi Aminu Daurawa

Ali Nuhu yayi Martanin akan kalaman wata Jaruma da ta zagi Aminu DaurawaWata jaruma mai suna nafisat ishaq ta ta fito tana maganganun da basu dace ba ga babban shehin malami aminu Ibrahim daurwa kan wani faifan bidiyo inda malam yake cewa

babu abu mafi muni da kazanta a jikin mata kamar Farjin su, domin a nan ne su ke fitsari, jinin al’ada, da kuma haihuwa”.
Malamin ya ce “saboda munin sa ne ya sa aka rufe shi, domin da mata za su yi yawo tsirara da gudun su za a yi saboda zai zama abin tsoro saboda munin sa”.
“Saboda haka ni banga dalilin da zai sa wannan abu mafi muni ga macce ya raba mutun da Allah ba”. Inji shi
Wanda malamin yayi wannan maganganu ne saboda nuna ga masu zinace zinace amma ita wanna jarumar ta fito gaba gadi tana ashariya ga shehin malamin.
Shine jarumi kuma darakta Ali Nuhu yayi martani kamar haka.
Duk Wanda Ya San Martabar Addini Ba Zai Zagi Malaman Addini Ba.
Saboda Malamai Sune Suke Koya Mana Bin Allah Da Manzon Allah Sallallahu Alaihi Wa Sallam.”
Ali Nuhu yayi Martanin akan kalaman wata Jaruma da ta zagi Aminu Daurawa

Mr HausaLoaded

Abubakar Rabiu Editor-in-cheif

Related Articles

16 Comments

    1. Amin Suma ameen ammah yanadakyau akarajankunnuwanta tunda tazama katanyar jahila domin tagano abunda Mal aminu daurawa kefada maganar Allah da manzosa yakeyi akodayaushe Allah kaqara shiryaddamu

        1. Allah ya kara bamu ikon gane gaskiya a dukkan inda muke.
          Amma irin wannan jahila.bakauya.wawuya.marat basira.tarbiyar ta kenan.
          Idan tanada rabun ganewa Allah ya ganar da ita.

  1. Wannan gaskiyane maganar da Ali Nuhu yafada Saboda mafi yawan Matan masa na antar kaniwud suna da karancin ilimi shi yasa da zaran sunji Wani zance akan mata design fito suna fadar abinda sunkaga dama akan Kowa

  2. Allah ya saka Ma da Alheiri. Ita kuma Allah ya shiryata ta gane muhimmancin Malaman Addini especially irinsu Sheilk Aminu Daurawa

  3. Sau da yawa wasu mutanen ba sa zurfafa bincike kafin su yi magana akan wani al amari kamar dai yadda wannan jaruma ta aikata,da ace ta yi nazari akan maganar da bata fito tana fadin irin wadannan maganganuba,yanzu koma kuskure ya fada ya da ce ta fito ta fada masa wadannan maganganu mara sa dadin ji,Allah ya shiryamu Shirin addini.

    1. Shiyasa Manzon Allah saw yace: kada ka fadi magana yayin fushi domin kuskure ne kuma daga baya zakai nadama.
      Allah ya kyauta gaba.

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button