Hausa Musics
		
	
	
MUSIC: Abdul D One – Darasi
Advertisment 
			
Abdul d one yayi kokari sosai wajen rera kalmomin nishadi wanda yana daga cikin jindadin wannan wakar mai taken Darasi
Abdul d one yayi fice wajen wakokin Birthday da soyayya kuma wakokin aure wanda har da na bege


Abdul d one fitaccen mawakin ne a kasar hausa wanda bai neman dogon bayyani.
Zaku iya amfani da alamar download mp3 da ke kasa domin saukar da wakar a wayoyinku.



 

.jpeg ) 
 




The Song Is Cool You Gonna Love And Feel it.
https://arewaplay.com/abdul-d-one-darasi-official-download-audio/