Labarai
-
RAMADAN: Dangote ya raba buhun Shinkafa miliyan ɗaya, kuma yana ciyar da mutum 10,000 kullum a jihar kano
Attajirin da ya fi kowa kudi a Afirka, Alhaji Aliko Dangote, ya kaddamar da rabon abinci kyauta ga al’ummar Musulmi…
Read More » -
Sheikh Ibrahim Khalil ya bukaci gwamnan Kano ya bada murja kunya muƙami
Sanannen malamin addinin musulunci, Sheihk Ibrahim Khaleel, ya bukaci gwamnan jihar Kano, Abba Kabir Yusuf, da ya nada , Murja…
Read More » -
Gobara ta canye shaguna 180 ƙurmumus a babbar kasuwar Sakkwato
Wata gobara da ta tashi a babbar kasuwar jihar Sokoto da safiyar yau Litinin ta yi sanadin ƙonewar shaguna da…
Read More » -
Muna da shawarwarin magance matsalar tsaro a Najeriya – Ƙungiyar Fulani
kungiyar makiyaya ta Kullen-Allah ta kasar ta yi kira ga illahirin makiyayan kasar da su guji duk wani abu da…
Read More » -
Ɗalibai 9 cikin 21 sun kuɓuta a dan sace a jami’ar tarayya da ke Gusau
A ranar Juma’a ce ‘yan bindiga suka saki ɗalibai su 9 daga cikin su 21 da suka sace, waɗanda ke…
Read More » -
An kama wani gardi ya yi shigar mata a dakin kwanan ɗalibai mata a Kano
Jami’an Hukumar tsaron Farar Hula, wanda aka fi sani da ‘Civil Defence’ a jihar Kano sun cafke wani mutum mai…
Read More » -
Ƙasar Nijar ta yanke hulɗar soji da Amurka
Gwamnatin sojin Jamhuriyar Nijar ta sanar da yanke duk wata hulɗa da ta danganci haɗin-kai ta fannin soji da ƙasar…
Read More » -
An kammala sauke tan 200 na kayan agajin da za a raba wa jama’ar Gaza
Wata kungiyar agaji ta Amurka ta ce tawagarta a yankin Gaza da yaki ya ɗaidaita, ta kammala sauke kayan agajin…
Read More » -
Har yanzu Nijar ba ta bude boda ba
Nijar ta hana a tsallaka iyakarta, sa’o’i 72 bayan sanar da bude boda kasar da Nijeriya kamar yadda jaridar Daily…
Read More » -
Ƙarancin abinci: CBN ya bada tallafin taki buhu miliyan 2.15 domin rabawa manoma a Nijeriya
Ma’aikatar noma da wadatuwar abinci ta karbi buhunan takin zamani guda miliyan 2.15 daga babban bankin Najeriya, CBN. Za a…
Read More »