Politics Musics
MUSIC : Sadi sidi sharifai – Abba ya Zama Gwamna
Advertisment
Albishirin ku ma’abota sauraren wakoki hausa a yau munzo muku da sababbin wakokin fasihin mawakin nan da kunka dade baku ji duriyarsa ba.
Sadi sidi sharifai mutum ne da yayi wakoki Sosai a masana’antar kannywood tun rasuwar Rabilu Musa Ibro wannan mawaki anka daina jinsa amma yau yazo muku da sabon kudin album dinsa mai suna ” wata da rana”.


A yau shine ya rera wakar abba ya zama gwamna talakawa na sambarka.
Sai kuyi amfani da alamar download mp3 da ke kasa domin saukar da wakar.