Hausa Musics
MUSIC : Nazifi Asnanic – Labarina Sabo Sound Track
Fitattacen mawaki nan nazifi Asnanic ya sake zo muku da sabuwa wakarsa mai suna ‘Labarina Sabo Sound track’.
Wakar zinariya waka ce da ta samu aiki sosai duba da mawakin ya dade bai fitar da waka ba shiyasa sai da tashi aiki iya aiki.
Nazifi Asnanic mawaki ne da bai son dogon bayyani amma zamu bari muji daga gareku kan wannan waka.
Labarina shiri ne mai dogon zango wanda yayi fice sosai a cikin shirin da yake haskakawa a halin yanzu.