Politics Musics

MUSIC : Rarara –  Fulbe

 

Fitaccen mawakin nan na siyasa Dauda kahuta rarara yayi sabuwa waka ga Dan takarar shugaban kasa a karkashin jam’iyyar Apc Bola tinubu.

Rarara ya baiwa wannan waka suna “Fulbe” wanda yayi kalamai sosai a cikinta.

MUSIC : Rarara -  Fulbe

Rarara ya fitar da wannan waka ne saboda bada tashi gudumuwa ga jami’yarsa ta apc da kuma dan takarar jam’iyyar Apc.

Wanda zaku iya amfani da alamar Download mp3 domin downloading.

 

DOWNLOAD MP3

Mr HausaLoaded

Abubakar Rabiu Editor-in-cheif

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button