Hausa Musics
MUSIC : Naziru Sarkin Waka – Zandar sabuwa
The famous singer of the Africa who is popular singing the emir Naziru m Ahmad normally know as sarkin waka release new song tittle name “zandar sabuwa”.
Fitaccen mawakin nan da yayi fice a wajen rera wakokin a nahiyar Afirka kuma sananne sarkin waka ya fitar da zafaffan wakar zandar sabuwa .
Sarkin waka ya zuba kalamai sosai a cikin wannan waka inda yayi fice sosai wajen rerawa sarakuna wakoki.
Kuyi amfani da alamar download mp3 da ke kasa domin saukar da wakar.