Politics Musics
MUSIC: Kosan Waka – Gawuna – Garo sun Fadi
Wani fitaccen mawaki a jihar kano ya fitar da sabuwa wakarsa mai suna Gawuna Garo sun fadi.
Wakar tayi kaurin suna sosai wanda a kafar sada zumunta a YouTube.


Kosan waka yayi wakar ne domin taya murna ga Abba Gida Gida da yan kwankwasiyya.
Zaku iya amfani da link da ke kasa domin saukar da wannan waka.