Kannywood

Yanzu – Yanzu : Sarkin waka Nazir M Ahmad ya fitar da sabuwa waka Abba Gida Gida

Advertisment

Fitaccen mawakin sarkin waka Nazir M Ahmad wanda ya fitar da gundutuwar wakar Nasarar Abba Gida Gida.

Wanda yayi kalamai sosai a cikin wannan wakar inda yayi habaici sosai a cikinta.

Ana gab da zabe rarara ya bar tafiyar Sha’aban sharada ya dawo tafiyar Nasiru Yusuf gawuna da Garo inda shi kuma nan yabar tafiyar ya koma NNPP.

Ga kadan daga cikin bidiyon nan ku saurara.

 

Nan gaba kadan in sha Allah zamu kawo muku cikakkiyar wakar.

Advertisment






Mr HausaLoaded

Abubakar Rabiu Editor-in-cheif

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button