Politics Musics

MUSIC : Rarara – Mutawalle 4+4

Dauda kahutu Rarara ya fitar da sabuwa wakar dan takarar Gwamnan  A karkashin jam’iyyar Apc.

Rarara ya mawaki ne da yayi fice sosai a wajen wakokin siyasa ba sai an fada muku duba da irin yadda yake rera wakokinsa.

MUSIC : Rarara - Mutawalle 4+4

Wannan wakar mai suna  Mutawalle 4+4  zakuji irin yadda yayi baitoci sosai a cikinta duba da mawakin daman  yayi fice.

Zaku iya sauraren wannan wakar kai tsaye ko kuyi Amfani da alamar Download Mp3 dake kasa domin saukar da wakar.

 

DOWNLOAD MP3

Mr HausaLoaded

Abubakar Rabiu Editor-in-cheif

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button