Hausa Musics
MUSIC : Adam a zango – Surfe
The famous and popular singer Adam a zango A.K.A prince is now release new brand new music title “Surfe”.
Adam a zango is among the famous actor in the Africa not only in Nigeria.
Fitaccen mawaki Adam a zango ya fitar da sabuwa wakarsa mai suna “surfe” a cikin shekarar 2024.
Surfe waka ce da adam a zango yayi kalamai sosai a cikin wanda sai ka saurara zaki fahimci kalma “surfe”.