Kannywood

Hadiza Gabon Tayiwa wani da ya kiranta da “Shegiya Karuwa Mazinaciya” Martani

Hadiza Gabon Tayiwa wani Da ya kiranta Karuwa Mazinaciya Martani
Hadiza Aliyu Gabon

Jaruma hadiza Aliyu Gabon ta wallafa wani rubutu a shafinta na sada zumunta a twitter inda abun bai mata dadi ba amma kuma ta nuna kamar bata ji zafin abun ba.
Ga sakon da ta wallafa nan a shafinta.


Daga karshe jaruma tayi addu’a kan wannan sako.
Ina rokon Allah ya samarmaka zama lafiya da son rayuwarka.”

Hadiza Gabon Tayiwa wani Da ya kiranta Karuwa Mazinaciya Martani
Hadiza Gabon Tayiwa wani Da ya kiranta Karuwa Mazinaciya Martani

Ga kadan daga cikin martanin mutane da sunkayin mata.

@umar Gombe : Lahira da kallo ba dan matambaya ba! Allah Ka shiryemu Ka tsaremu but a akwai fa matsala more especially how today’s people judge & practice Islam!

@unbreakable : people anyhow, amma mutane akwae karanci rashin addini a tattare dasu bakasn mutum amma kazo kana yi masa kazapi wanda rana lahira aka tambayeka ga kai ga shi babu abunda xaka iya cewa bkmae akwae Allah! Allah yasa mudace

@mahi umar bello : They say ” Idan wawa yayi magana karka masa magana. Mafi alkhairin martani gareshi shine shiru. Idan kayi magana sai yaji dadi. Amma idan kayi shiru sai yaji haushi kamar ya mutu.” How I wish you didn’t even respond to him in anyway.

@Bashir Umar : Kaico!Yanzu fa waɗannan kalaman sai ya maimaitasu a ranar da babu lauya da zai iya kareshi. Allah ka rabamu da aikin da nasani,ameen.

@sani musa Daltu : Allah ka shiryar damu, amma wannan maganar bata dace ba. Duk wanda ya sauka a layi Nasiha ake mashi ba kyara ba. Allah yasa mu fi ƙarfin zuciyar mu.

@DanFulde: Allah shikyauta mutun bazai taba samun chigaba arayuwarsa bai buskanchi challenging ba Allah kasa mufikarfin zukatammu

Mr HausaLoaded

Abubakar Rabiu Editor-in-cheif

Related Articles

6 Comments

    1. Abokina idan hnkl ya gushe hnkl ne ke dawo dashi,totally abinda yayi ya sabawa koyarwa irinta Addinin Musulunci,koda ace gsky ne abinda ya fada bai kamata ba tozarta Musulmi fasikanci,kuma idan da zata bi kadinta a court sai an daure shi wlh tunda bashi da wata hujja akan hakan.kuma shi da yake cewa ya fito daga gidan tarbiyya ina take tarbiyyar❓wadda yace bata da ita sai gashi tayi masa addu’a mai kyau to waye ya nuna kansa a nan❓

Leave a Reply

Your email address will not be published.

Back to top button