Labarai

Alherin da na samu bayan wakar da Rarara ya yi min – Fatima Mai Zogale

Fatima mai zogale wadda take yarinya ce a wajen aikin Hajiya Aisha ta samu farin jini bisa ta dalilin wakar da rarara yayi mata ta zogale.

A jiya ne anka yi shagali akan wakar zolage wanda shi dauda kahutu Rarara yayi taro na musamman akan wakar wanda jaridar Dclhausa ta samu tattaunawa da fatima mai zolage inda take mai cewa.

“Gaskiya alhamdullahi ban san iyakar duban jama’a da suke nemana suna min murna ba”

Takaitaccen tarihin Fatima mai zolage

Na tashi a gidanmu mamana da babana basu taɓa haihuwa ba sai ni, ni har jihar Kaduna ce a wani gari da ake kira a kilgo.

Na fara sayar da zolage wanda yakai wata daya kenan, alhamdullahi mun samu alkhairi sosai bayan wakar rarara ta Fatima mai zogale muna godiya ga yan uwa musulmi.

Minene gaskiya tallafin da ankace Rarara ya baki bayan sabuwa wakar da yayi miki?

Eh to gaskiya alhamdullahi wanda yayi maka zai maka komai Alhamdullahi.

Minene gaskiyar ke kina sha’awar waka har ke fara aiki a kamfanin Rarara?

Gaskiya wannan maganar ba haka bane.

Daga karshe Fatima mai zolage tana mai cewa alhamdullahi nazo kano naga tarba ta arziki, Alhamdullahi dukka suna yina Allah ya mayar musu da Alkhairi.

Mr HausaLoaded

Abubakar Rabiu Editor-in-cheif

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button