Kannywood
Allah yayiwa Mahaifiyar Haruna Talle mai fata
Advertisment
Allah ya yiwa Mahaifiyar ‘Dan uwa kuma Abokin aiki Haruna Talle Mai Fata Rasuwa. Za’ayi Jana’izarta a Gidanta dake unguwar Mil Tara a birnin Kano.
Muna Addu’ar Allah Ya jikanta ya gafarta mata kurakuranta yasa Aljanna ce makomarta. idan kuma tamu tazo Allah yasa mu cika da kyau da imani.
R.I.J.F ????
View this post on Instagram
A madadin CEO hausaloaded muna mika ta’aziyya zuwa ga iyalan wannan baiwar Allah ya jikanta yayi mata.