Kannywood
Bidiyo : Wai shin Ina Buhari yake ? Ali Jita Ya yi Martani Mai Zafi Akan kashe manoma
Bayan sallama irin ta addinin musulunci wanda yake tambaya shin suna da tambaya ina Shugaban kasa da suka zaba yake wanda ya fito daga yakinmu.
Wanda a can baya mu ba yan siyasa bane amma saboda matsalar tsaro ta sanya munka fito muna tallarsa anka samu anka zabesa.
Shin babban abin tambaya a nan ina ya shige bamujin duriyarsa baya ya fitowa yayiwa mutane jaje da nuna alhininsa da yiwa nigeria jawabi.
Ga bidiyon nan kasa ku kalla.
Kai fa Aina Kake lokacin da aka Kai musu harin,? Wawan banza ka dauka buhari ne zai rataya bindiga ya shiga daji don hanasu kashe kashen ne?