Addini

Bidiyo : Tirkashi—-Naira 500 ta Halal, Ba Sa’ar Naira Miliyan 500 ta haram ba ce!

A yan kwanakin baya a cikin karatun malam da yake gabatarwa duk sati sai yayi maganar cewa
“Naira Dari Biyar N500 ta halal ba sa’ar Naira Milliyan Dari Biyar Bane 500M”.
Shine wani a soshiyal midiya yace malam a dai duba.
To shine cikin wannan bidiyo da ke kasa zaku saurari malam yayi bayyani dalilinsa na fadan haka wanda yayi amfani da hujjojin hadisai Da ayoyin alkur’ani wajen tabbatar da Naira Dari N500 na halal ba sa’ar Naira milliyan dari 500 na haramun bace.

Mr HausaLoaded

Abubakar Rabiu Editor-in-cheif

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button