Addini

[Bidiyo] Babu abu mafi muni da kazanta a jikin mata kamar Farjin su~Inji Sheikh Aminu Ibrahim Daurawa

Babu abu mafi muni da kazanta a jikin mata kamar Farjin su~Inji Sheikh Aminu Ibrahim Daurawa

Babban malamin addinin musulunci Sheikh Aminu Ibrahim Daurawa ya bayyana cewa maganar mata su ne jin dadin duniya ba gaskiya bane.

[Bidiyo] Babu abu mafi muni da kazanta a jikin mata kamar Farjin su~Inji Sheikh Aminu Ibrahim Daurawa
Sheikh Aminu Ibrahim Daurawa Angon Hafiza
Malamin ya ce ” babu abu mafi muni da kazanta a jikin mata kamar Farjin su, domin a nan ne su ke fitsari, jinin al’ada, da kuma haihuwa”.

Malamin ya ce “saboda munin sa ne ya sa aka rufe shi, domin da mata za su yi yawo tsirara da gudun su za a yi saboda zai zama abin tsoro saboda munin sa”.

“Saboda haka ni banga dalilin da zai sa wannan abu mafi muni ga macce ya raba mutun da Allah ba”. Inji shi

Ga bidiyon nan kasa.

Mr HausaLoaded

Abubakar Rabiu Editor-in-cheif

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button