AddiniTafseer

DOWNLOAD AUDIO : Gyara Gidan ki 01 – Dr Abdallah Usman Gadon

Babba shehin malami ash sheikh Dr Abdallah Usman Gadon kaya wannan darasi mai sunan Gyara Gidan ki uwayen mu mata.

Dr Abdallah usman gadon yayi kira da nasiha sosai akan yadda ya mace ya dace ta san yadda ake zaman aure da mutunta aure.DOWNLOAD AUDIO : Gyara Gidan ki ,- Dr Abdallah Usman Gadon

Ya ke yar uwata kisani cewa yana da kyau kisan wannan dabaru da nasihohi sosai wanda ya dace ya mace ta rike domin sanin kanta da kuma samun ladar aure.

Ga Download Mp3 nan kasa domin saukar da wannan karatun.

 

DOWNLOAD MP3

Mr HausaLoaded

Abubakar Rabiu Editor-in-cheif

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button