Labarai

BARAYIN GWAMNATI KUN SHIGA UKU Wannan Karon Gwamnatina Ba-Sani-Ba-Sabo, Inji Shugaba Buhari

 Shugaban kasar Nijeriya, Muhammadu Buhari ya bayyana haka ranar Juma’a, 1 ga watan Maris lokacin daya karbi bakuncin wata tawaga a Ofishin sa dake Abuja. Shugaban yana mai cewa “Shekaru hudun da zan yi na karshe, ina ganin zai yi zafi. Mutane na da mantuwa sosai shi ya sa a lokacin kamfen na yi magana akan ajandarmu,” inji shi.

 Shugaban ya bayyanawa tawagar tabbacin lafiyar shi domin idan suka lura da yadda ya zaga dukkan kasar nan lokacin yakin neman zabe ciki har da birnin taryya Abuja. Daga karshe Sakataren gwamnatin tarayya Mustafa Bos yayi jawabi amadadin sauran jami’an.

Mun Dauko Daga Shafin Hausaloaded.com

Mr HausaLoaded

Abubakar Rabiu Editor-in-cheif

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button