AddiniLabarai

Har Jan Mota Taxi Marigayi Dr Ahmad BUK Yayi A Rayuwarsa – Daga Albani Zaria (Rahimahullah)

Advertisment

Cikakken Tarihin Marigayi Dr Ahmad BUK (Bamba) daga bakin Marigayi Sheikh Muhammad Auwal Albani Zaria kafin Allah yayi mishi rasuwa.
Malam Albani ya bada tarihin Dr Ahmad BUK yace “Akwai lokacin da Dr Ahmad BUK yake jan mota Taxi daga Kabuga izuwa sauran gurare domin samun abunda zaici duk da dai lokacin yana babban malami hakan bai hanashi ba”
Mutane da dama zasuyi kuka idan suka saurari wannan tarihin,Muna rokon Allah madaukakin sarki yaji kansu baki daya yasa sun huta ya sanya Aljanna ce makoma Amin.
Ga bidiyon tarihin nan anan kasa.
https://m.youtube.com/watch?v=iRRpwm7ZgjU&feature=youtu.be

Mr HausaLoaded

Abubakar Rabiu Editor-in-cheif

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Advertisment
Back to top button