Kannywood
Hotuna: Ali Nuhu Da ɗansa Ahmed Ali Nuhu A Filin Wasan Manchester United
Advertisment
Babban jarumin masana’atar Kannywood Ali Nuhu a yau kenan a wajen filin wasan Manchester United da ke birnin london.
Jarumi ali Nuhu da ɗansa Ahmed Ali Nuhu tare da wasu yan wasan Manchester United inda sunka dauki hotuna a harabar filin wasan.
Wanda jaruman Kannywood sunyiwa ali nuhu fatan Alkhairi na samun wannan damar inda har anka. Fitar da kofufonka da sunka ci anka dauki hotuna da su kamar yadda ya wallafa a shafinsa na sada Ali Nuhu
Ga hotunan nan a cikin fustin dinsa.
Advertisment
View this post on Instagram