Hausa Musics

MUSIC : Ali Jita – Maryam Hannamy amarya

Ali isah jita  wanda yayi wakar mai jita shine yayi sabuwa wakar sa mai suna “Maryam Hannamy Amarya”

Shine a yau a zo da wakarsa mai jita wanda zakuji kalamai sosai a cikinta.

Maryam Hannamy amarya waka ce da fitaccen mawakin ya rera domin yayi kalamai da kafiya sosai a cikin wannan wakar.

Zaku iya amfani da download mp3 domin saukar da wannan wakar a wayoyinku.

DOWNLOAD MP3

Mr HausaLoaded

Abubakar Rabiu Editor-in-cheif

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button