Kannywood

Jerin mutanen da zasu taimakawa Fatima mai zolage – Rarara

Bayan kaddamar da taron mawallafa da dauda kahutu Rarara yayi a jihar kano wanda anka samu bakuncin fatima Aliyu wanda ya rerawa waka fatima mai Zogale ta samu halkarta taron.

Dauda kahutu rarara a lokacin da yake zantawa da manema labarai jaridar Dclhausa na yiwa rarara tambayoyi wanda har da cewa shin ya maganar tallafawa fatima mai zogale ga abin da yake cewa.

“Tabbas nayi mata waka uwar dakin ta ta kore ta wadda shine nima nace zan taimaka mata, saboda nima a lokacin da nayi mata wakar bansan yarinyar mai zogale bace, yanzu nake son na mayar da ita mai zogalen kanta kuma mutane da yawa sunyi maganar zasu taimaka mata musamman.

Engr sagir Malumfashi yace zai bada nashi tallafi , hon sani danlami yace zai bada tashi gudumuwa, hon. Gwarzo yace zai bada gudunmawa, mutanen suna da yawa kamar bello world yace zai bada gudunmawa, Ibrahim Malumfashi zai bada gudunmawa.

Minista na noma shima yace zai bada gudunmawa tunda harka zogale ce, wanda tabbas yanzu zasu bada gudunmawa ce akan harka ta zogale da kuma rayuwarta -inji Rarara

Rarara ya kara da cewa nuhu Ribadu yace shima zai bada gudunmawarsa

Mr HausaLoaded

Abubakar Rabiu Editor-in-cheif

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button