ALBUM : Abdul D One – ALKALI Ep/ Download Zip file
Abdul D One Shahararren matashin Mawaki wanda yayi kokari sosai a cikin wadannan sababbin Wakokinsa da ya fitar a Yau din nan.
Abdul D One Yayi kokari wajen rera wadannan wakokin ALKALI Album 2022 wanda yana dauke da Tracks Guda Goma sha bakwai 17.
ALKALI Album,Album ne wanda akwai nishadantarwa da fadakarwa sosai wanda kuma tabbas zakuji dadinsa.
Ga wakokin nan zaku iya saukarwa tare da zip files.
1. Tsakanin mu – Download
2. Tanzania 2 9ja – Download
3. Kina cikin Labarina – Download
4. Rai Da Rayuwa – Download
5. Manyan matan Arewa – Download
6. Naso Da kauna. – Download
7. Jinya —- Download
8. Kiji Tausayina — Download
9. In babu ke. —- Download
10. Chiza Dani 2 – Download
11. Fahimta – Download
12.. Fara kyakyawa. – Download
13. Chiza Dani – Download
14. Allah mai Iko – Download
15. ALKALI ft Murja Baba – Download
16. ALKALI Ampiano – Download
17. A Raina – Download
DOWNLOAD ALKALI ALBUM ZIP FILE
Wannan shine wakokin Abdul D One da zaku iya sauraren kai tsaye daga Audiomack din mawakin Abdul D One ALKALI Album 2022 wanda akwai wakoki Masu dadi sosai.