Hausa Musics

MUSIC: Abdul D One – Jinya

Advertisment
MUSIC: Abdul D One - Jinya

Ina ma’abota sauraren wakokin soyayya na mawaki Abdul D One To ga wata sabuwa mai taken jinya   wadda ya saki Album dinsa a wannan shekarar ta 2022.

wannan waka dai mai taken Jinya   an fidda ta ne daga cikin sabon album din mawakin wato Abdul  D One mai taken Alkali Album 2022 Zaku iya samun cikakken album din a wannan shafin namu mai farin jini, albarka.

Album din ALKALI Album,Album ne da ya samu zafaffan wakoki sosai a cikinsa wanda zasu nishadantarku ku sosai.

Domin saukar da wannan waka mai taken  Jinya  sai ku danna alamar download mp3 dake kasa.

Advertisment
DOWNLOAD MP3

Advertisment








Mr HausaLoaded

Abubakar Rabiu Editor-in-cheif

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Advertisment
Back to top button