Hausa Musics
Dan musa New prince – Manyan Mata
Advertisment
The Famous and young singer Dan musa price Gombe release new brand music song Title “Manyan mata”
Wakar manyan mata waka ce wanda tayi trending a kafaffen sada zumunta wanda to yau an fitar da wakar.
Dan musa yayi shahara wajen wakokin soyayya da na siyasa duba da irin yadda suke taka rawa a cikin matasan mawaka.
Kuyi amfani da alamar download mp3 da ke kasa domin saukar da wakar.