Hausa Musics
Auta waziri – kece Ni ft Fati Niger
Advertisment
Auta waziri matashin mawaki wanda yayi fice sosai a wajen rera wakoki.
Ya fitar bada sabuwa wakar sa mai suna ”kece Ni” wadda tabbas abu wakar tayi kyau sosai.
Autar waziri yayi waka Farin cikina wadda nasan mata suna jiraye da su saurari wannan wakar.
Wakar ‘kece Ni ‘ waka ce da anka zuba kalaman soyayya so a cikinsa sosai.
Advertisment
Album din kewa album ne wanda anka rera wakoki masu dadi da nishadi a cikinsu.