Hausa Musics
MUSIC: Abdul D One – Naso Da Kauna


Ina ma’abota sauraren wakokin soyayya na mawaki Abdul D One To ga wata sabuwa mai taken Naso Da Kauna wadda ya saki Album dinsa a wannan shekarar ta 2022.
wannan waka dai mai taken Naso Da kauna an fidda ta ne daga cikin sabon album din mawakin wato Abdul D One mai taken Alkali Album 2022 Zaku iya samun cikakken album din a wannan shafin namu mai farin jini, albarka.
Album din ALKALI Album,Album ne da ya samu zafaffan wakoki sosai a cikinsa wanda zasu nishadantarku ku sosai.
Domin saukar da wannan waka mai taken Naso Da Kauna sai ku danna alamar download mp3 dake kasa.



![[MUSIC] Auta Mg Boy - Ummi](https://i0.wp.com/hausaloaded.com/wp-content/uploads/2021/02/official_auta_mg_boy-20210224-0001-1.jpg?resize=390%2C220&ssl=1)
