Hausa Musics
MUSIC: Abdul D One – manyan matan Arewa


Ina ma’abota sauraren wakokin soyayya na mawakiĀ Abdul D One To ga wata sabuwa mai takenĀ manyan matan ArewaĀ Ā wadda ya saki Album dinsa a wannan shekarar ta 2022.
wannan waka dai mai takenĀ Ā manyan matan arewaĀ an fidda ta ne daga cikin sabon album din mawakin watoĀ AbdulĀ D OneĀ mai taken Alkali Album 2022 Zaku iya samun cikakken album din a wannan shafin namu mai farin jini, albarka.
Album din ALKALI Album,Album ne da ya samu zafaffan wakoki sosai a cikinsa wanda zasu nishadantarku ku sosai.
Domin saukar da wannan waka mai takenĀ Ā manyan matan ArewaĀ sai ku danna alamar download mp3 dake kasa.






