Hausa Musics
MUSIC : Garzali miko Ft Lamin Mc ~ ‘Matata’ Latest Song
Advertisment
Mawaki kuma jarumin shirya finafinai tare da abokinsa ya sake zo muku da sabuwa wakar sa mai suna “Matata”.
To fa ina mata da zama ana bukatar ku saurari wannan waka domin jin yadda wadanda mawaka na fadi shin hakane ko a’a.
Download, enjoy and share.
Mun Dauko Daga Shafin Hausaloaded.com