Hausa Musics
DOWNLOAD VIDEO: Kawu Sarki – kyautar Gaske Ft Momee Gombe
A yau munzo muku da sabuwa waka matashi mawaki Kawu dan sarki da sabuwa wakarsa mai suna “kyautar Gaske”
Kawu dan sarki mai wakar ingalo yayi fice sosai a kasar hausa harda kudanci ma

Kawu dan sarki ya fitar da sabuwa waka ne mai suna. “Kyautar Gaske”.
Zaku iya amfani da link da ke kasa domin saukar da wakar a wayoyinku na android.
DOWNLOAD VIDEO HERE
Join Our WhatsApp Channel
Get verified job vacancies, career tips, scholarships and opportunities delivered straight to your phone, free and as soon as they're posted.







