Hausa Musics
MUSIC: Abdul D One – kina cikin Labarina
Ina ma’abota sauraren wakokin soyayya na mawaki Abdul D One To ga wata sabuwa mai taken kina cikin Labarina wadda ya saki Album dinsa a wannan shekarar ta 2022.
wannan waka dai mai taken kina cikin Labarina an fidda ta ne daga cikin sabon album din mawakin wato Abdul D One mai taken Alkali Album 2022 Zaku iya samun cikakken album din a wannan shafin namu mai farin jini, albarka.
Album din ALKALI Album,Album ne da ya samu zafaffan wakoki sosai a cikinsa wanda zasu nishadantarku ku sosai.
Domin saukar da wannan waka mai taken Kina cikin labarina sai ku danna alamar download mp3 dake kasa.