Hausa Musics

MUSIC: Abdul D One – Fara kyakyawa

Advertisment
MUSIC: Abdul D One - Fara kyakyawa

Ina ma’abota sauraren wakokin soyayya na mawaki Abdul D One To ga wata sabuwa mai taken  fara kyakyawa  wadda ya saki Album dinsa a wannan shekarar ta 2022.

wannan waka dai mai taken Fara kyakyawa an fidda ta ne daga cikin sabon album din mawakin wato Abdul  D One mai taken Alkali Album 2022 Zaku iya samun cikakken album din a wannan shafin namu mai farin jini, albarka.

Album din ALKALI Album,Album ne da ya samu zafaffan wakoki sosai a cikinsa wanda zasu nishadantarku ku sosai.

Domin saukar da wannan waka mai taken   Fara kyakyawa sai ku danna alamar download mp3 dake kasa.

 

Related Articles
DOWNLOAD MP3

Advertisment








Mr HausaLoaded

Abubakar Rabiu Editor-in-cheif

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button