Hausa Musics
MUSIC : farfesan Waka – Dan Hausa
Advertisment


Suleiman Farfesan waka ya fitar da sabuwa waka mai taken ‘Dan Hausa’ a cikin wakar zakaji yadda ya fayyace dan hausa.
Farfesan waka yayi bayyanin kai dan hausa kasan cewa ga yadda bature ya dauke ka wanda kuma tabbas wannan abun duk abinda ya fadi gaskiya a cikin wakar sa ta Dan Hausa.
Dan Hausa waka ce wanda kuma ya nunawa dan Hausa sana’o’i da wanda yake al’addarsa da ya kamata yasan kansa.
Sai kuyi amfani da alamar download mp3 da ke kasa domin saukar da wakar dan hausa.



