Hausa Musics
MUSIC : Auta Wazirin waka – Kara Hakuri Mai Martaba Sanusi
Wannan wata sabuwa waka ce da autan waziri wanda yake baiwa mai martaba sanusi lamido sanusi hakuri akan wannan abu da ya faru.
Wanda muku yake jajajntawa kanawa sai hakuri akan wannan abu da ya faru abu ne daga Allah ne.
Wanda a cikin wakar yayi hikima da kalamai masu hikima wanda babu zagi ba zanbo.
Mun Dauko Daga Shafin Hausaloaded.com
Join Our WhatsApp Channel
Get verified job vacancies, career tips, scholarships and opportunities delivered straight to your phone, free and as soon as they're posted.





