Hausa Musics
MUSIC: Abdul D One – A Raina


Ina ma’abota sauraren wakokin soyayya na mawaki Abdul D One To ga wata sabuwa mai taken A Raina wadda ya saki Album dinsa a wannan shekarar ta 2022.
wannan waka dai mai taken Inasonki an fidda ta ne daga cikin sabon album din mawakin wato Abdul D One mai taken Alkali Album 2022 Zaku iya samun cikakken album din a wannan shafin namu mai farin jini, albarka.
Album din ALKALI Album,Album ne da ya samu zafaffan wakoki sosai a cikinsa wanda zasu nishadantarku ku sosai.
Domin saukar da wannan waka mai taken A Raina sai ku danna alamar download mp3 dake kasa.
DOWNLOAD MP3
Join Our WhatsApp Channel
Get verified job vacancies, career tips, scholarships and opportunities delivered straight to your phone, free and as soon as they're posted.







