Labarai

Bidiyon Runguma Yaja Cece Ku Ce

Advertisment
Bidiyon Sayyada Sadiya Haruna Da Mr 442 Suna Runguman Juna, Yaci Gaba Da Jawo Cece Ku Ce. Anga Sadiya Haruna Cikin Wani Dakin Hotel Tare Da Mr442 Mawakin Nan Mai Wakokin Fitsara, Inda Suke Taba Juna Kamar Mata Da Miji. jaridar hausamini na ruwaito

 

Hakan Yasa Mutane Da Dama Cece KuCe Kan Lamarin, Inda Suke Gainin Hakan Ba Girmanta Bane. Duk Da Cewa Ansan Ita Sadiyar Ba Wani Kunya Bane Da Ita, Amma Kuma Ko Don Sunan Da Aka Sa Mata Yakamata Ta Rage Wasu Shegantaka.

Duk Da Wasu Suna Ganin Hakan Ba Wani Abu Bane. Mu Kam Muna Ganinsa A Matsayin Wani Fitsara Inda Bai Kamata Su Dinga Bayyanawa Duniya Irin Wannan Lalacewar Ba.

Ga Bidiyon Nasu.

Advertisment

 

Via

Advertisment








Mr HausaLoaded

Abubakar Rabiu Editor-in-cheif

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Advertisment
Back to top button