Opportunity

Muhimmiyar Sanarwa Akan Npower Batch C2 Akan PPA Letter

Advertisment

A yau din nan hukumar kula da Npower sun fitar da sanarwa kan PPA Letter na Npower rukuni na ukku wanda za’a basu takarda fara aiki ma’ana inda za’a tura ka komin yi primary assignment sun bada hakuri dalilin ƙarin kwana ukku da ankayi na tantance wadanda sunka samu amma yanzu an kamala tantancewa saboda sai a jira takarda fara aiki.

Ga yadda sunka fitar da sanarwa nan a shafinsu na sada zumunta facebook

ATTENTION : BATCH C Stream 2

We apologize for any inconvenience this may have caused you
About the commencement of your PPA delayed all these happened as a result of extended physical Verification before the closing date but now the Npower stream 2 physical verification is fully close and we rest assured you that your deployment latter will be next week so that you should get pre-pared

Thank you”

Saboda haka yanzu muna bawa Npower Rukuni na Ukku cewa sati mai zuwa in sha Allah za’a sanya PPA Letter dinsu in sha Allah saboda haka zanka duba dashboard.

Advertisment






Mr HausaLoaded

Abubakar Rabiu Editor-in-cheif

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button