Labarai

Cikakken bayyani a cikin bidiyo na Hussaina matar Abbas soja (bidiyo)

Advertisment

A cikin wannan labarin na matar Abbas soja da ya kare shafukan sada zumunta wanda mutane sun kalli kadan daga ciki labarin wanda akwai firgici da rashin imani.

To wannan rahoto da munka kawo muku ga shine cikakken bidiyo na firar da ankayi da wannan matar da zaku saurara.

Ga bidiyon nan ku saurara.

Bayanai daga majiya mai tushe suna nuna cewa yanzu haka maganar Hussaina da mijinta Abbas ta je gaban manya kuma za ayi bincike dan tabbatar da abinda matar ta faɗa kuma ana sa rai shi wancan mutum MS Adamu da ta ambata sai ya girbi abinda ya shuka

Majiyarmu ta ruwaito Malam Yasir Ramadan Gwale ya yi ƙarin hasken cewa “Babu shakka labarin Hussaina da mijinta Abbas akwai tashin hankali da damuwa kwarai da gaske. Abu mai daɗi shi ne yanzu haka maganar ta je gaba kuma zai ai bincike dan tabbatar da abinda matar ta faɗa. In sha Allah, shi wancan mutum Adamu sai ya girbi abinda ya shuka da yardar Allah. Allah ka kiyayemu fitinar rayuwa.

Ya ‘yan uwa mu dage da adduoin irin waɗan da Manzon Allah Sallallahu Alaihi Wa Sallam ya koyar musamman na fitinar rayuwa da mutuwa. Allah ka tsare mu a yayin da muke Raye ka kare mu ka rufa mana asiri har bayan mutuwarmu”

Advertisment






Mr HausaLoaded

Abubakar Rabiu Editor-in-cheif

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button