Labarai

Asirin Sojan Bogi Ya Tonu! An kama Inyamuri Cike da Buhu na Kakin soja Yana Rabawa yan Uwansa Inyamurai a Kaduna (hotuna)

Advertisment

Jiya da yamma wani al’amari ya faru a bakin kasuwar Central Market Kaduna, inda aka kama wani matashin Inyamuri wanda yace shi soja ne yana dauke da buhu cike da kakin sojoji yana rabawa ‘yan uwansa matasa inyamurai

Hausawa da suke gurin basu aminta ba suka tuhumi inyamurin da ya nuna hujjar da zai tabbatar da cewa shi sojan gaskiya ne, anan dai asirinsa ya tonu aka gano cewa ba sojan gaskiya bane, an kamashi a minkashi wa rundinar ‘yan sanda

Waye ya turo wannan Inyamuri?
A ina ya samo kakin sojoji?
Me yasa sai wa ‘yan uwansa inyamurai kadai yake rabawa kakin sojojin?
Me suke nufi da mallakar kakin sojoji?

Datti assalafy yaci gaba da cewa ya kamata gwamnatin jihar Kaduna ta tabbar da an cewa wannan matashin Inyamuri ya amsa wadannan tambayoyi domin zai taimaka wajen inganta tsaron kudancin Kaduna

Advertisment

Kudancin Kaduna ya jima yana fama da rikici da ake kashe rayukan Hausa Fulani Musulmai, wanda shekara da shekaru ana samun sojojin bogi da suke yawo a cikin mota da bindigogi suna yiwa Musulunci da Musulmai barna da muguwar illa

Allah Ka tona musu asiri Amin

Mun Dauko Daga Shafin Hausaloaded.com

Advertisment








Mr HausaLoaded

Abubakar Rabiu Editor-in-cheif

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Advertisment
Back to top button